Mu Zagaya Duniya
RFI Hausa
Radios: RFI Hausa
Catégories: Actualités et Politique
Ajouter à ma liste
Écoutez le dernier épisode:
Masu sauraro daga sashin Hausa na RFI cikin shirin Mu Zagaya Duniya da saba zabo wasu daga cikin muhimman labarun lamurran da suka wakana a makon da ya gabata, domin bitarsu.
A ranar Larabar da ta gabata al'ummar Musulmin Najeriya suka bi sahun takwarorinsu na duniya wajen gudanar da Sallar Idi Karama, wadda aka saba gudanarwa bayan kammala azumin watan Ramadan.
Épisodes précédents
-
441 - Muhimman labarun lamurran da suka wakana a makon da ya gabata Sat, 13 Apr 2024
-
440 - Karin kudin wutar lantarki ya fusata 'yan Najeriya Sat, 06 Apr 2024
-
439 - Bitar labaran mako: Yadda aka ceto daliban Kuriga a Kadunan Najeriya Sat, 30 Mar 2024
-
438 - Dubi akan matakin gwamnatin mulkin sojin Nijar na katse huldar aiki da dakarun Amurka Sat, 23 Mar 2024
-
437 - Matakin Najeriya na bude iyakokin da ta rufe tsakaninta da Jamhutiyar Nijar Sat, 16 Mar 2024
-
436 - Wasu daga cikin muhimman labarun da suka wakana a makon da ya gabata Sat, 09 Mar 2024
-
435 - Wasu daga cikin muhiman labaren mako daga Rfi- Rikicin jihar Kano Sat, 02 Mar 2024
-
434 - Jana'izar ma'aikacin RFI Hausa, Mahammane Salissou Hamissou a garin Tsibirin Gobir Sat, 17 Feb 2024
-
433 - Matakin hadin gwiwar da Nijar ,Mali da Burkina Faso suka dauka, na sanar da ficewa daga ECOWAS Sat, 03 Feb 2024
-
432 - Taron Shugabannin arewacin Najeriya don lalubo hanyar magance matsalar tsaron Sat, 27 Jan 2024
-
431 - Rikici tsakanin 'yan ta'adda a arewacin Najeriya ya illata bangaren Dogo Gide Sat, 20 Jan 2024
-
430 - Kotun kolin Najeriya ta tabbatar da nasarar Abba Gida-Gida a zaben gwamnan Kano Mon, 15 Jan 2024
-
429 - Gwamnatin Najeriya ta haramta karbar shaidar karatun digiri daga Benin da Togo Mon, 15 Jan 2024
-
428 - Bitar wasu muhimman labaran da suka faru a duniya cikin wannan mako Sat, 23 Dec 2023
-
427 - ECOWAS/CEDEAO ta tabbatar da juyin mulki aka yi a Nijar Sat, 16 Dec 2023
-
426 - COP28 - An samar da asusun tallafa wa kasashe don yaki da matsalar sauyin yanayi Sat, 02 Dec 2023
-
425 - Bitar wasu daga cikin labaran da suka dauki hankali na mako Sat, 25 Nov 2023
-
424 - MU zagaya Duniya: Kotun daukaka kara a Najeriya ta soke zaben gwamnan jihar Kano Sat, 18 Nov 2023
-
423 - wasu daga cikin muhimman lamurran da suka wakana a wannan makon Sat, 11 Nov 2023
-
422 - Isra’ila ta kashe Falasdinawa sama da dubu 9,000, fiye da rabinsu kuma mata ne da kananan yara Sat, 04 Nov 2023
-
421 - Muhimman labarun lamurran da suka wakana a cikin mako Sat, 28 Oct 2023
-
420 - Harin asibitin Gaza ya janyo cece-ku-ce Sat, 21 Oct 2023
-
419 - Halin da ake ciki a Zirin Gaza bayan barkewar yaki tsakanin Isra'ila da Hamas Sat, 14 Oct 2023
-
418 - Mu zagaya Duniya Sat, 07 Oct 2023
Afficher plus d'épisodes
5