Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
RFI Hausa
Radios: RFI Hausa
Catégories: Actualités et Politique
Ajouter à ma liste
Écoutez le dernier épisode:
Wata kungiyar kare hakkin dan adam ta kasa da kasa da ake kira Global Rights ta bayyana cewa yankin arewa maso yammacin Najeriya shi ne mafi fuskantar ayyukan ta’addanci masu alaka da kashe-kashe ko garkuwa da mutane idan an kwatanta da yankin kudancin kasar.
Rahoton da ya bayyana halin da ake ciki a yankin na arewa maso yammacin Najeriya da wani lamari mai tayar da hankali wanda kuma al’umma ba za su lamunci ci gaba da wanzuwarsa ba, ya ce wajibi ne mahukuntan kasar su lalubo hanyoyin warware matsalolin wannan yanki.
Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin.
Épisodes précédents
-
548 - Kan halin rashin tsaron da arewa maso yammacin Najeriya ke ciki Thu, 18 Apr 2024
-
547 - An cika shekara guda da fara yakin kasar Sudan Tue, 16 Apr 2024
-
546 - Kan cika shekaru 10 da sace daliban Chibok da Boko Haram ta yi Mon, 15 Apr 2024
-
545 - Ra'ayoyin masu saurare kan batutuwa da dama Fri, 12 Apr 2024
-
544 - Ra'ayoyin masu saurare kan batutuwa da dama Fri, 05 Apr 2024
-
543 - Gamnonin Najeriya sun ciyo bashin kusan dala biliyan biyu Wed, 03 Apr 2024
-
542 - Sabon shugaban Senegal ya karbi rantsuwar kama aiki Tue, 02 Apr 2024
-
541 - Yadda Kiristoci suka gudabnar da bikin Easter a fadin duniya Mon, 01 Apr 2024
-
540 - Sakamkon zaben kasar Senegal na ci gaba da daukar hankali Wed, 27 Mar 2024
-
539 - Karin kudin aikin Hajjin bana a Najeriya ya shafi maniyyata da dama Tue, 26 Mar 2024
-
538 - Yadda rundunar tsaron Najeriya ta ceto daliban Kuriga Mon, 25 Mar 2024
-
537 - Ra'ayoyin masu saurare kan batutuwa da dama Fri, 22 Mar 2024
-
536 - Ra'ayoyin Masu Saurare: Tsananin zafi mafi muni a shekarar 2024 Wed, 20 Mar 2024
-
535 - Yadda katsewar layukan sadarwa na karkashin teku ya shafi Afirka Tue, 19 Mar 2024
-
534 - Matsalar garkuwa da mutane na kara kamari a arewacin Najeriya Mon, 11 Mar 2024
-
533 - Ra'ayoyin masu saurare kan batutuwa da dama Fri, 08 Mar 2024
-
532 - Najeriya: Tsadar rayuwa ta tilastawa mutane satar abinci a rumbunan gwamnati Tue, 05 Mar 2024
-
531 - Ra'ayoyin masu saurare kan batutuwa da dama Fri, 01 Mar 2024
-
530 - Kan zanga-zangar da kungiyar kwadagon Najeriya ta gudanar Wed, 28 Feb 2024
-
529 - Kan janyewar takunkumin ECOWAS ga kasashen Mali, Nijar da Burkina Faso Mon, 26 Feb 2024
-
528 - Ra'ayoyin masu saurare kan batutuwa da dama Fri, 23 Feb 2024
-
527 - Ra'ayoyin masu saurare kan tsadar rayuwa Thu, 22 Feb 2024
-
526 - Kan matakin gwamnatin Najeriya na kai wa masu boye dalar Amurka samame Wed, 21 Feb 2024
-
525 - Kan matakin kotun mulkin Senegal game da lokacin babban zaben kasar Mon, 19 Feb 2024
Afficher plus d'épisodes
5