Mu Zagaya Duniya

Mu Zagaya Duniya

RFI Hausa

Shirin Mu Zagaya Duniya na duba Wasu Muhimman Labarai da suka ja hankalin Duniya a cikin mako. Ana gabatar da shirin ne a ranar Asabar da safe a kuma maimaita ranar Lahadi da daddare.

Radios: RFI Hausa

Catégories: Actualités et Politique

Écoutez le dernier épisode:

Shirin 'Mu Zagaya Duniya'  ya saba waiwayar wasu daga cikin muhimman al’amuran da suka auku a makon da ya gabata ne. A wanna tasha ta Radio France Internationale yake zuwa muku.  Daga cikin labarun da shirin wannan mako ya kunsa akwai rahoton da ya bayyana cewar matsalar hare-haren ‘yan ta’adda sun tilasta rufe akalla kashi 1 bisa 4 na yawan makarantu a Burkina Faso.  A Najeriya kuma sabon gwmnan Zamfara mai  jiran  gado ya ce babu batun sulhu tsakanin gwamatinsa da ‘yan bindiga.

Épisodes précédents

  • 396 - Matsalar ta'addanci ta tilasta rufe makarantu a Burkina Faso. 
    Sat, 25 Mar 2023
  • 395 - Boko Haram sun gwammaci mika kansu ga sojojin bayan kazamin fadan da suka gwabza da ISWAP 
    Sun, 12 Mar 2023
  • 394 - Bitar mahimman al'amuran da suka faru a makon da ya gabata 
    Sat, 04 Mar 2023
  • 393 - Yan Najeriya da suka fusata sun fansama kan titunan wasu biranen kasar 
    Sat, 18 Feb 2023
  • 392 - Girgizar kasa ta kashe mutane fiye da dubu 23 a Turkiya sa Syria 
    Sat, 11 Feb 2023
Afficher plus d'épisodes

Plus de podcasts actualités et politique français

Plus de podcasts actualités et politique internationaux

Autres podcasts de RFI Hausa

Choisissez le genre de podcast