Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

RFI Hausa

Shiri ne na musamman, da kan tattaunawa da bangarori daban-daban na Al’umma da ke sauraren Shirye shiryen RFI Hausa daga kowane kusurwa na fadin duniya, kan muhimman batutuwa, da suka shafi siyasa Tattalin’ariziki, al’adu da dai sauransu…

Radios: RFI Hausa

Catégories: Actualités et Politique

Écoutez le dernier épisode:

A Najeriya, yayin a ke fama da matsalar tattalin arziki da tsanantar harkokin rayuwa, alkaluma na tabbatar da cewa bankunan ƙasar na ci gaba samun gagarumar riba a kowace rana ta Allah. Shin ko meye dalilin wannan gibi tsakanin bankuna da kuma al’umma? Wane gyara ya kamata ayi domin tabbatar da cewa arzikin kasa na zagayawa a cikin al’umma? Wannan shine maudu'in da masu sauraro suka tattauna akai.

Épisodes précédents

  • 580 - Ra'ayoyin Masu Saurare kan ribar da bankunan Najeriya ke samu duk da ƙuncin rayuwa 
    Wed, 09 Oct 2024
  • 579 - Ra'ayoyin masu saurare kan ingancin dimokuraɗiyya a Najeriya 
    Tue, 08 Oct 2024
  • 578 - Ra'ayoyin masu saurare kan rikicin Gaza da ke cika shekara guda 
    Mon, 07 Oct 2024
  • 577 - Ra'ayoyin masu saurare kan tsadar farashin litar fetur 
    Tue, 17 Sep 2024
  • 576 - Ra'ayoyin masu saurare kan bikin maulidi 
    Mon, 16 Sep 2024
Afficher plus d'épisodes

Plus de podcasts actualités et politique français

Plus de podcasts actualités et politique internationaux

Autres podcasts de RFI Hausa

Choisissez le genre de podcast