Muhallinka Rayuwarka

Muhallinka Rayuwarka

RFI Hausa

Wayar da kan jama’a da ilmantar da su, game da sha’anin da ya shafi Noma da muhalli da canjin yanayi. Yin bayanai dangane da batun gurbacewar yanayi tare da dumamarsa (Yanayi).

Radios: RFI Hausa

Catégories: Actualités et Politique

Écoutez le dernier épisode:

Shirin  ‘Muhallinka Rayuwarka’ na wannan mako zai yi dubi ne kan shirin gwamnatin Najeriya na ɓullo da tsarin biyan haraji kan masu gurbata muhalli ta wajen ayyukan da suke gudanarwa, wanda a turance ake kira carbon tax. Kuma ana sa ran wannan harajin zai tursasa wa masana’antu da ke gurbata muhalli yin takatsantsan.

Wannan sabon haraji dai har yanzu ba’a gama tantance jadawalin yadda za’a aiwatar da shi ba, amma kwararru a fannin na ta kira ga jama’a da su yi shirin rungumar sa, bayan da suka ce gwamnati na yin tsare-tsare ne don fito da kowa zai biya haraji daidai da yawan hayaƙi mai gurɓata muhalli da yake fitarwa.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Machael Kuduson.......

Épisodes précédents

  • 231 - Gwamnatin Najeriya ta ɓullo da tsarin biyan haraji kan masu gurbata muhalli 
    Sat, 20 Jul 2024
  • 230 - Muhimmancin gandayen daji ga rayuwar jama’a, da ma irin tasirin da suke da shi a rayuwarsu 
    Sat, 06 Jul 2024
  • 229 - Rahoton da ya ce an samu hauhawar amfani da makamashi mai gurɓata muhalli a 2023 
    Sat, 29 Jun 2024
  • 228 - An fara samun ci gaba a noman cocoa a Taraba 
    Sat, 08 Jun 2024
  • 227 - A duk shekara Nijar na asarar Eka ko kadadar noma dubu dari sakamakon zaizayewar Ƙasa 
    Sat, 01 Jun 2024
Afficher plus d'épisodes

Plus de podcasts actualités et politique français

Plus de podcasts actualités et politique internationaux

Autres podcasts de RFI Hausa

Choisissez le genre de podcast