Wasanni

Wasanni

RFI Hausa

A kowace Litinin da Juma'a a shirye-shiryen Safe da Dare ana gabatar da Shirin Duniyar Wasanni akan batutuwa daban-daban da suka shafi wasanni a sassan duniya.

Radios: RFI Hausa

Catégories: Sports et Loisirs

Écoutez le dernier épisode:

Shirin 'Duniyar Wasanni' na wannan mako tare da Khamis Saleh ya mayar da hankali ne kan nasarar ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta El-Kanemi Warriors ta lashe kofin kalubale na Najeriya na shekarar 2024.

A karshen watan da ya gabata ne dai ƙungiyar ta Jihar Borno ta samu nasarar lashe kofin kalubale na Najeriya, bayan da doke Abia Warriors da ci 2 - 0 a filin wasa na Mobolaji Johnson da ke Lagos.

Épisodes précédents

 • 588 - Yadda El-Kanemi ta lashe kofin ƙalubale na Najeriya na farko cikin shekaru 32 
  Mon, 15 Jul 2024
 • 587 - An kammala gasar firimiyar Najeriya ta kakar 2023/2024 
  Mon, 08 Jul 2024
 • 586 - Yadda sakamakon wasannin gasar kasashen Turai ke ba da mamaki 
  Mon, 01 Jul 2024
 • 585 - Tarihin gasar Euro da kuma wainar da ake toya wa a gasar da ke gudana a Jamus 
  Mon, 24 Jun 2024
 • 584 - Fatanmu wasan Damben gargariya ya shiga wasannin Olympics - Dambe Warriors 
  Mon, 10 Jun 2024
Afficher plus d'épisodes

Plus de podcasts sports et loisirs français

Plus de podcasts sports et loisirs internationaux

Autres podcasts de RFI Hausa

Choisissez le genre de podcast