Tambaya da Amsa

Tambaya da Amsa

RFI Hausa

Masu Saurare na aiko da Tambayoyinsu domin neman amsa a shirin, Ana gabatar da shirin ne a karshen mako.

Radios: RFI Hausa

Catégories: Actualités et Politique

Écoutez le dernier épisode:

Shirin Tambaya da Amsa tare da Nasiru Sani, bisa al'ada kan amsa dukkanin tambayoyin da masu sauraro kan aiko, kuma guda cikin tambayoyin da shirin ya amsa a yau shi ne tasirin tsibirin Kharg ga tattalin arziƙin Iran.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.

Épisodes précédents

  • 391 - Tambaya da Amsa: Tasirin tsibirin Kharg ga tattalin arziƙin Iran 
    Sat, 18 Apr 2026
  • 390 - Illolin da ke tattare da makami ko makamashin Nukiliya 
    Sat, 11 Apr 2026
  • 389 - Akwai dokar da ta bai wa Amurka damar hukunta shugaban wata ƙasa? 
    Sat, 07 Mar 2026
  • 388 - Tarihin kafuwar Ƙungiyar Kare Hakkin Ɗan Adam ta Duniya 
    Sat, 28 Feb 2026
  • 387 - Tasirin taron tattalin arziki na Davos da ya gudana a Switzerland 
    Sat, 31 Jan 2026
Afficher plus d'épisodes

Plus de podcasts actualités et politique français

Plus de podcasts actualités et politique internationaux

Autres podcasts de RFI Hausa

Choisissez le genre de podcast